Via Mu Kyakyata Dan Gwari da Dan Sanda Police : A ina kake da - TopicsExpress



          

Via Mu Kyakyata Dan Gwari da Dan Sanda Police : A ina kake da zama? DanGwari : Ina zaune da Iyayena. Police: sufa Iyayen naka a ina suke zaune? DanGwari: Suna zaune tare dani . Police: to duk a ina kuke da zama? DanGwari: muna zaune a gida daya. Police: to a ina gidan naku yake? Dan Gwari: yana kusa da makwabtanmu Police: a ina makwabtan naku suke? DanGwari: in ma na gayama bazaka yarda ba . Police: eh fadi muji.. DanGwari: yana gefan gidanmu... Ahaha in kaine me zaka cemasa kuma?? Admin Ermum
Posted on: Fri, 28 Jun 2013 21:50:08 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015