WAAZIN GARIN YAMAI JAMHURIYAR NIJAR - Sunnah Radio Yanzu haka - TopicsExpress



          

WAAZIN GARIN YAMAI JAMHURIYAR NIJAR - Sunnah Radio Yanzu haka mun saka muku duk abin da ya faru na waazin da Kungiya ta gabatar a garin Yamai da ke Jamhuriya Nijar daga wannan lokaci har zuwa karfe hudu da rabi abin da za a saurara ke nan. Saurari Jibwis Radio. Yadda zaka kama Jibwis Online Radio duk inda kake a duniyar nan cikin Sauki. shouthost/mobile/jibwisradio (Add the link to your phone home screen) jibwisnigeria.org/jibwis-online-radio/ Also on TuneIn, (search for Jibwis). Let us promote Islam. Ko ka shiga website dinmu na kungiya jibwisnigeria.org, zaka ga Jibwis Online Radio sai ka latsa kaci gaba da saurare. Tura wa yan uwa don kaima ka samu lada.
Posted on: Sat, 25 Jan 2014 11:48:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015