WAI DA GASKENE BAYAN AURE BA #SOYAYYA ??? Wlh Kafin Aurene ake - TopicsExpress



          

WAI DA GASKENE BAYAN AURE BA #SOYAYYA ??? Wlh Kafin Aurene ake Soyayya bayan Aure kuma sai hakuri ==Domin idan akwai Soyayya Miji bazai daki Matarsaba ==Idan Da soyayya Mata bazata je wajen Boka ba ==Idan da Soyayya mata baza ta dauki ruwan zafi ta zubawa mijinta ba ==Idan Da Soyayya Mace bazatayi Amfani da Jinin Hailarta wajen baiwa mijin ta a abinci dan Ta mallakeshi ba ==Idan Da Soyayya Miji bazai Saki matarshi ba Saboda ya karo wata matar ba == Idan da Soyayya Miji Bazai ci Amanar matarsa ba wajen yin Mu,amala da wasu Mata Awaje == Idan da Soyayya Mata bazata ci Amanar Mijinta ba Wajen yin Mu,amala da Wasu mazajen a waje ba == Idan da Soyayya mata bazata yiwa Mijinta.......... Idan da Mai ja akan Wannan Maganar to Bismillah ina jinku Naku JIRGI NA MASOYA
Posted on: Thu, 15 Aug 2013 11:08:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015