WANI SAURAYI DA BUDURWAR SA Wani saurayi ne sunata fira shida - TopicsExpress



          

WANI SAURAYI DA BUDURWAR SA Wani saurayi ne sunata fira shida budurwar sa to kawai sai karyar saurayin ta motsa sai yace da budurwar na samu aiki a bank shine sai budurwar tace first bank yace a a tace access bank yace a a tace jaiz bank yace a a to sai tai ta fada dai taji yana ta cewa a a sai tace shikenan dai CONGRATILATION ay kuwa budar bakin gogan naka sai yace yauwa shii... Admin #BIGTIME326
Posted on: Tue, 01 Oct 2013 06:52:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015