WANNE YAFI BUGUWA ? CIKIN MASHAYANAN SU UKU. Suka tare wani mai - TopicsExpress



          

WANNE YAFI BUGUWA ? CIKIN MASHAYANAN SU UKU. Suka tare wani mai Taxi sukace ya kai su gida. Daya fahimci cewa a cikin Maye suke, sai ya tashi motar ya bata wuta sosai ya kashe yace musu anzo. 1. Sai na farko ya bashi kudinsa. 2. Sai na biyu yace mun gode. 3. Na ukun Kuwa sai ya shara masa mari, Dan taxi ya zaci ya gane, sai yace mai yasa ka mareni ? Sai yace saboda Nan gaba ka rage gudu Dan ka kusa kashemu saboda gudu. Dafatan ka/ki kuntashi lfia allah kahadamu da alkhairan cikin wanan ranar ka kare mu daga sharrin cikin wanan ranar allah ka hada kowa da rabonsa na alkhairi mrng 2 ol my palz
Posted on: Tue, 25 Jun 2013 06:31:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015