WASIKA TA FITO DAGA BAKO SUDA MANI DAGA BIRNIN KIFI NAGANIN KU MAI - TopicsExpress



          

WASIKA TA FITO DAGA BAKO SUDA MANI DAGA BIRNIN KIFI NAGANIN KU MAI JAR KOMA Kamar Kullum Sallama Da Salati Naka Farawa ALLAHUMMA SALLI ALAH SAYYADINA MUHAMMADIN WASALLIM Assalamu alaikum Zuwaga Banza Bakwai Da Sauran Alumma Masu Hankali Kamar Kullum yau ma na aiko da wan nan wasika kamar yadda aka saba jina da Fatan an yi Hutun kar shan Mako lafiya Allah yai Mana Jagora ameen DAN MANI - yace abun daya sani yo wan nan wasika Tawa Shine Wani abune daya jima yana ban mamaki a Kan kan garar run Gwamnonin yan ban za 7 dan hakama naga yazame mun wajibi na aiko da wan nan Wasika dan jamaa Sufahim ci cewa yan Banza Bakwan nan Fa yan gan gan ne Kuma Wan nan fadan da suke karya suke ba dan alumma sukeba dan kan su suke kuma dan biyan bukatar kan su suke DAN MANI - yace Duk cikin Su Dan neman biyan bukatar kan su suke MALAM BAKO yace Wai B7 idan Wan nan Fadan dan AREWA suke Mai yasa Lokacin Daaka jan ye Tallafin Man petir Bakuy fadan ba?? Kuma Wai B7 ba acikin ku Amechi yakeba?? Maiya hada Amechi da ARewa?? Kuma B.7 Maiyasa in dan Arewa Kuke bakuy fada akan Rashin Tsaro dayake damun ARewaba?? Kuma B.7 In dan ARewa kuke Maiyasa Baku ta6a Fada akan Rashin Wutar ba Lantar kiba?? DAN MANI - yace kuma Ban Dama Rainin Han kalin Banza bakwai in dan AREWA Kuke wan nan Fadan dan Mai da dan ARewar yazo yace kudawo Apc kuka Tafi yin Shawara da Obasanjo?? Kuma in dan ARewa Kuke dan Mai Kuke neman Sulhu Da Goodlock?? Kuma Bayan Kun San ni Bako nasan Lokacin da kuka Goyi da bayan jan ye tallafi Man petir Dan Shi Wan Nan Mai jar Tagiyar ma Na jahata ta Kano Har ma yan Taadda Suka Tura kona Gidan Wata Jarida Kawai Saboda Ta Buga Labarin Sa Hannun Gwamnatin Kano a jan ye Tallafin Man Petir DAN MANI - yace amma Inna Mamakin yadda Wasu Wawayan Suke cewa Wai dan AREWA Banza 7 Suke Wan nan Fadan Bayan Kuma Karya Suke dan Kan Su Sukeyi Tin da ai Fada Suke a kan Sai an Cire BAMANGA TUKUR An Maye gurbin sa da wa yanda Sukeso da Wasu Mukamai Da Suke Nema Dan biyan Bukatar Kan Su Maiya Hada AREWA da Wan nan?? Kuma Shi yadami AREWA yanzu?? Mtssss. ALLAH WADARAN NAKA YA LALACE ANA CUTAR AREWA DAKU WAWAYAN MABIYAN KU SUNA CEWA AREWA KUKEWA AIKI BAYAN DAKU AKEWA AREWA AIKA AIKA :- Sai Kun Sake Jina NAKU BAKO SUDA MANI DAGA BIRNIN KIFI NA GANIN KU MAI JAR KOMA DAKA JAN HURIYAR FADI GASKIYARKA
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 21:26:29 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015