Wadda ke dauke da tausayi,daukan wayar keda wuya sai naji tafadin - TopicsExpress



          

Wadda ke dauke da tausayi,daukan wayar keda wuya sai naji tafadin HAFIZ kayi hakuri wlh ba laifinabane laifin abba ne domin shine ya lasa takobin sai na auri mai kudi,HAFIZ kaima saninkankane wlh kaine zabina kuma kai nakeso kai nake kauna,dan haka HAFIZ inaso kanicewa daga wanna lokaci za anemini arasa domin bazan iya jure kasancewa batare da kaiba afadin duniyarnan,hums hums hums,tana kare fadan haka sai naji kawai
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 23:59:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015