Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta.Bayan - TopicsExpress



          

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta.Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake so. Ya tambayi a zana masa misalan sunayenMusulunci, aka ce masa akwai Ibrahim ko Nuhu ko Isa ko Yahaya ko Aminu da sauransu. Kun san Inyamuri da son kudi, ko da ya ji haka sai ya yi murmushi, yace: “Cikin sunayen ban ji anhada da dangote ba. Ni sunan da nake a rada min kenan!!!
Posted on: Sun, 07 Jul 2013 09:13:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015