Wata matace ta dauko kwarto yazo gidanta. Suna kwance a gado kawai - TopicsExpress



          

Wata matace ta dauko kwarto yazo gidanta. Suna kwance a gado kawai saitaji mijinta yasa keys yana kokarin bude kofa. Kwarton zai razana ya gudu sai matar tace: kwanta abunka, a buge yake bazaima san kana kan gadonba. Haka kuwa akayi ya bude dakin yashigo ya kwanta a gefen matar kwarton na daya gefen. Caan yana magagin giyarshi sai kawai yagafa kamar kafafuwa 6 ne acikin bargon maimakon 4 nashi dana matarshi. Sai yace: Honey wait! Meke faruwane naga kamar kafafuwa 6 instead of 4? Sai tace: Nonsense kana buge kam ae zakaga kafa 60 ma, ka sauka kasa ka counting dakyau kagani. Sai gayen ya sauka kasa kuwa yafara counting: one, two, three and four, sai yace: you are right honey, kiyi hakuri. Duk wanda yayi Nishadi yayi adduar Allah ya rabamu da Ebola da Ebele
Posted on: Thu, 07 Aug 2014 21:22:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015