Wayyoo Allah yan uwana Zuciyata tayizafi gashi kwana 2 banga - TopicsExpress



          

Wayyoo Allah yan uwana Zuciyata tayizafi gashi kwana 2 banga Masoyina yan uwana Masoya shugaba Annabi SAW Soyayyar Abar kaunata soyayyar da batasa dimuwa soyayyarda bata sa hauka soyayyarda bata da Illah Soyayyarda bata cutarwa soyayyarda bata da aibu soyayyarda bata wahalarwa Soyayyarda babu danasani Soyayyarda babu kaya Soyayyarda babu daci Aciki Soyayyarda babu nadama Soyayyarda Itacace farinciki Soyayyarda Itace burin duk wani mai Imani nagaskiya Soyayyarda kehaskaka zuciya tayi Haske Soyayyarda ke sajiki yayi fis soyayyarda ke tafiyarda kuncin zuciya soyayyarda ke warkadda manya manyan cututtuka masu wahalar magani Soyayyarda ke sanya Asamunishidi Soyayyarda ke tabbatarda yadda ga Abunda kakeso soyayyarda ke dau wamarda jiki ruhi nafs jini Zuciya kwakwalwa harshe sassanjiki nishadi da Annashu wa da farinciki marar Misal tuwa wlh takamani ta shigeni shigarda tazamani nazama Ita wlh yan uwana masoyana ban fadi haka dan inburgekuba nafadi hakane dan innemi tai makon Addu Arku tareda neman yan uwa masoya Abun So dasu tai makaman duk wanda yaga Abun kaunata Abun Sona Abun Alfahrina cikar burina Mabudin farin cikina dalilin samuwata gin shi kin Rayuwata mafita ga Rayuwata duniya da wata Rayuwar tagaba mai zuwa Isasasshe dan Isassu wanda zuciyata yan zuhaka wlh bata da buri bata da kwadayi sai na son kasancewarsu tare dashi yan uwana wlh yanzu haka da nake wannan rubutun zuciyata ce ke Azal zalata take kwadai tara dani take tunzirani Asoyayyarshi yayinda gangar jikina da ruhina da duk kan sassan jikina suka kwadaitu da san kasancewa tare dashi WAYYYOOOO ALLAH MASOYANA YAN UWANA KU TAI MAKAMAN Duk wanda yaganshi duk da na san wlh yana jina yanaganina yana sane da halinda nake ciki na tabbatarda Allah yasanar dashi ni Agurina hakayake yan uwana duk wanda yaganshi dan Allah yace mashi nayikewarshi kwana2 Inacikin damuwa mai tsanani tarashin ganinshi yatai maka yaziyarceni don samun farincikinda yasaba samar mana dashi Akwanan baya@nasan dai kunsan wanake nufi?wanda bai ganeba to@SAYYADINA MUHAMMADU RASULULLAHI SAW SAW
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 07:40:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015