YALWA=======> Wani kafinta yana buga kwano awani gida a unguwar - TopicsExpress



          

YALWA=======> Wani kafinta yana buga kwano awani gida a unguwar da ake kiraYALWA a Bauchi me gidan kuma sunan matarsa YALWA KAFINTA yana sama yana aiki sai ya kalli gidajen dake unguwar yace: "GASKIYA YALWA TA CHIKA" megidan ya dauka matarsa ake nufi sai yace "DAMA KA SANTANE?" Sai kafinta yace "AI TUN BATA KAI HAKABA" megidan yace "TOH SAUKO DON UBANKA! MATARTAWA KAKE KALLO HAR KA GANE TA CHIKA? Hehehehehehehehehe Dariya ZALLA Dariya ZALLA
Posted on: Thu, 03 Oct 2013 10:49:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015