YAR ANDROID Zakayi abubuwa dayawa da wayar android, wadanda sunfi - TopicsExpress



          

YAR ANDROID Zakayi abubuwa dayawa da wayar android, wadanda sunfi guda dari wanda kuma mutanenmu basa kwatanta yin irin wadannan abubuwan, daga cikin abinda ake da android akwai; . FUEL CALCULATION Zaka san adadin man motar da zai kaika Lagos, kafin ka nufi hanya, domin zakayi lissafin man fetur, misali ka zuba man N2000, saika rubuta mata adadin kudin da ka sayi man, nan take zata fada maka litar man nawa ne, sannan zata fada makaman tafiyar mita nawa zaiyi ya kare. . NEMAN MOTA Da wayar android zaka san inda ka faka motar ka, domin zakayi amfani da da "Find my parking Car" ka nemo motar ka da hanyar da take. . DRAW MY WAY Da wayar android zakayi tafiya zuwaLagos, amma zakayi amfani da"Draw my way" shi zai nuna maka tunda ga inda kake har zuwa cikin Lagos, kuma akwai yadda zaka saita, idan ka kauce daga kan hanya zai maka alert da cewa kabar hanya. . MISSED CALL LOCATOR Da wayar android zaka san daga indawani ya kiraka ko missed call, amma lambar ba suna, to zakayi amfani da"missed call locator" shi kuma yana amfani da network din lambar da akakira ka da Zip code na jiha, da kuma Postal code na Local Govt. Sannan ya nuno maka location na wanda ya kira ajikin map da sunan yankin. . DAILY ROAD VIDEO Da wayar android zaka tafi daga nan zuwa Adamawa state, amma kayi amfani da "Dailyroad voyage" yayi maka video na hanyar daka bi, sannan bayan ka kunna video, shi kuma video zai ware duk abinda aka dauka na shirme zai ajiye muhimmai na daga abinda ya faru a hanya su kawai zaima save nasu. . LOCK ANDROID Da android zaka kule wayar waninka, sannan waninka ya kulle wayarka cikin sauki, ta hanyar turo sakon SMS ta cikin layinsa. . ANTI-THIEF Da wayar android zaka kama barawon daya dauketa cikin sauki ta hanyar yin amfani da "anti-thief" ta yadda duk lambar da aka dora akan wayar zata turo maka lambar, kuma zaka iya bata umarni daga duk inda kake, misali tayi alarm, ko Ta kulle kanta, ko tayi maka Backup na contact, ko tayi restore na komai na cikinta, ko kuma ta nuna maka a ina take yanzu, kuma duk kaine zaka bata wannan umarnin ta hanyar tura sakon SMS. . Da android zaka gano motarka idan ansace ta, ta hanyar yin amfani da "Find my car" . Da wayar android ana lock da unlock na mota, wato ta koma security na mota, kuma zata baka shawarar yadda zaka bude key na mota kona kofa irin mai remote din nan akan ta yaya zaka gyara su. . Data Usage Da android zaka san adadin mb din da kayi amfani da ita aduk wata ko sati, kuma zata fada maka mb 10 awa nawa zatayi ko minti, amma ba download. MATHS Formulae Acikin android zaka san duk wata formular ta maths, da yadda ake bi domin sarrafata. . Da android ne zakayi magana ita kuma ta rubuta abinda ka fada aduk inda kake misali message ko chat ko 2go . Da android zaka zabi wanda kake so ya kiraka da wanda baka son ya kiraka, zaka ware sakon da kake so ya shigo da wanda baka so ya shigo. Wannan sune kadan daga cikin abin da zaka mora daga android. Sannan akwai abubuwan da dole maiamfani da wayar android yakamata ya sansu. Wadannan basa cikin abubuwan da ya kamata mai android dole ya sani. Domin neman karin bayani @2goAAADAM36A 08188764577 08095984314 08165991394 Aug 10 at 8:00am Install Facebook on your Samsung and browse faster [ ↑ ] Top
Posted on: Tue, 13 Aug 2013 21:30:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015