Yanuwa ko kunsan wata cuta daake kira: Jonathanism?. Ita dai - TopicsExpress



          

Yanuwa ko kunsan wata cuta daake kira: Jonathanism?. Ita dai wannan cutar takasance mai barazana ga lafiya alummah wacce wani kwaro wanda baijin magani magani yake janyota mai suna: GEJ. Wannan cutar tazama mai saurin yaduwa a Nijeriya. Alamomin wannan cutar sune: Talauci Taaddanci Cin hanci Rashawa Fashi da makami Rashin aikin yi Rashin ingantaccen ilimi Rashin ingantaccen lafiya Gurbatattun hanyoyi Yawaitan mabarata Yawaitan marayu da zaurawa Tare kuma da rashin ruwan sha da wutan lantarki. Magungunan da masu kimiyya suka binciko don warkar da wannan cutar sun hada da: Atikucyline Buharimycine Kwankwasolline tablet Amaechicillin injection Tinubusyllin Wadanda duk akan samu a wani katafaren Pharmacy mai suna: APC Pharmaceuticals Stores. Wadanda aka samu da alhakin yada wannnan cutar sune wassu maaikata da suka fita a asibitin APC suka koma aiki a asibitin PDP Medical Centre. Wadannan maaikata kuwa sun hada da: Consultant Ali Modu Sheriff General Surgeon Shekau Dr Nuhu Ribadu. 1. Consultant Ali modu sheriff 2. Surgeon General Shekarau 3. Dr. N. Ribadu Bincike yanuna cewa hanyar kawar da wannan cuta shine amfani da (PVC) wato Permanent Voters Card. Sai mu hada hannu da karfe wajen kawar da wannan cutar daga doron kasa. Allah Yasa muzamto cikin masu samun nasara duniya da lahira.
Posted on: Sat, 03 Jan 2015 15:56:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015