Yawancin abinda yake jawo irin wannan jayayya,shine yawancin - TopicsExpress



          

Yawancin abinda yake jawo irin wannan jayayya,shine yawancin mutane basu san sufantakaba. Basa kuma bambancewa tsakanin sufantaka ta gskiya da masu da,awar sufantaka, kamar yadda basa bambancewa tsakanin abinda sufaye na haqiqa suke kansa, da abinda aka kaga musu na qarya. Sufaye na haqiqa a wajansu aka dauko ilimin addinin musulunci, sune kuma suke dauke da ilimi dakuma tutar musulunci a kowanne zamani, harma ibn taimiyya, wanda ake dangantashi da sukan sufaye, da maganganunsu, silarsa ta ilimi tana saduwane da shehu abdul qadir jilani. Kawai al,umma muje mu qara karatu ba jayayyaba, wanda kuma bai yardaba yaduba littafin SILATUl HALAFI BI MUSULHI,SALAFI na sheikh muhammad bn sulaiman al,raudani. Don allah muqara karatu.
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 13:57:14 +0000

Trending Topics



ht:30px;"> Νέος χειμωνιάτικος διαγωνισμός

Recently Viewed Topics




© 2015