ZAMFARA CENTRAL P.D.P SOCIAL NETWORK FORUM Allahamdullah - TopicsExpress



          

ZAMFARA CENTRAL P.D.P SOCIAL NETWORK FORUM Allahamdullah Ankadamar da Shugabanin riko kwarya na wannan forum din wanda maigirama Shugaban Jamiyyar P.D.P na karamar hukumar mulki Gusau Mal Abul Mustapha tare da Comarad Nasiru Ahamad Adam Zarbama suka Jagoranta. Ga Sunaye Riko kwarya kamar haka. *Chairman -Shamsu Tafida *V.Chairman -Jamilu Aliyu Tsafe *Sec - Abdulrahman Abba tsafe *Fin Sec - Usuman Bala Waziru Maru *Treasure - Ukashat BG *Pro I - Comarad Najib Sulaiman Alzamfari *Speaker -Abdulhamid nasamu Yaro Malan * Orn Sec - Kamalu Aliyu * Woman Leader Aisha Umar Local Government Co-ordinators *Gusau LG cord - Buhari Garkuwa. *Tsafe LG coord - Jabir Muh,d Tsafe. *Bungudu LG coord- Aminu Abubakar S/pada *Maru - Naziru Muktar Manyanci EX- OFFICIO: *Alh. Abdulhamid Mamanu *Alh mansur nasiha *Alh Shehu black *maidabo Aliyu Gusau *mohd Aliyu alkali *Alh Nura Suraj *cmrd. Yusuf kanoma *Alh Tukur D/Fulani *Alh Abu lawali *Comarad Nasiru Ahamad Adam Zarbama * Abba Ahamad Danmadan * Zaharadden Sarki Ibrahim PATRONS: *Amb Bashir Yuguda *Sanata Hasan Nasiha *Hon Ibrahim Shehu bakauye *Barr Malami Aliyu Yandonto * Alh Sageer Hamidu *Barr mahdi Aliyu Gusau *Hon Abubakar sadig m/turare *mal Abul Mustapha *Abdukadir Baba Gaula *Hon Abdulhadi Saidu *Hon Nura N U Jawabin bayan taro Maigirma Shugaban Rikon Shamsu Tafida ya Umurcin duk wani wanda yafito daga yanki Zamfara ta tsakiya da ya cigaba da yadan munufufin Jamiyyar P.D.P tare da dukkankani yantakara da suka fito yanki mun. Nagode PRO
Posted on: Thu, 01 Jan 2015 18:28:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015