a tarihin wannan zone na zamfara ta arewa wanda ya kunshi kana nan - TopicsExpress



          

a tarihin wannan zone na zamfara ta arewa wanda ya kunshi kana nan hukumomi kaura shinkafi birnin magaji zurmi sun aminta da ka wakilcesu a majalisar dattawa dake abuja wannan zone yazamo zone Wanda yasamu wakili Wanda baisan mutuncin mutaneba da sanin amfani. talakawansa wannan be dalilin da yasa talakawa suka dage da sai hon.Tijjani yahayya yafito takara domin fidda wannan zone Cikin Halin dayake na rashin wakili nagari jamaa daga ko ina murna sukeyi domin ganin yanda Tijjani yahaya yazo domain cetosu a wanna kangi na rashin wakili nagari Allah shi nuna muna shehi yayi ta zarce Tijjani yahayya yaje senator m.liman ya koma chairman Abu dahiru yaje dan majalisar jaha up up up Ahmad sani yarima limamin chanji a zamfara Allah shija zamaninku yan maxan jiya YARIMA makama shehi tafida gabdo APC chanji zamfara ta arewa Insha Allah.
Posted on: Wed, 24 Dec 2014 22:48:00 +0000

Trending Topics



ight:30px;">
847 w 97th st los angeles ca 90044 between vermont and
Palo Altos sister city devastated by typhoon City of Palo in
Buy Best Sterling 71142103-96 Biscuit Accord Accord 60 X 55 Ada
A veces, es mejor dejar que algo se vaya y comenzar de nuevo. Hay

© 2015