kwankwaso ne yace da bahari kafini adalci naban ma takarata sai - TopicsExpress



          

kwankwaso ne yace da bahari kafini adalci naban ma takarata sai bahari yacewa kwankwaso wallayi kafini adalci niyakata nabanma, kai da ka samarda northwest university, faly over tasama da ta kasa, yasamarda titika masu tsawan kilometers biyar biyar 44 local government, yasamarda makaratin k oyan sana a o i guda 38, tare da auradda yan Mata da zawarawa guda dubu uku da dari biyu 3200 sanan bahari yakara da cewa duk mai kaunata mai kishin nigeria yazabe kwankwaso domin shi zaiciremu daga cikin milkin zalinci na goodluck da magoya bayansa, Allah ga kwankwasonan Allah kaimar jagora dan girmanka da Sardinia....Ameen .
Posted on: Thu, 16 Oct 2014 10:31:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015