*masifa*...*harara*...*bakar magana* am proud,, na - TopicsExpress



          

*masifa*...*harara*...*bakar magana* am proud,, na tabbatar ko dame kurna tafi magarya! Ko yanxu kasuwa ta tashi dankoli yaci riba ni abdulrasheed maishababu na tabbatar nayi bajinta ko da ku... masu maganar ciki baku ganiba ko baku fadaba...! Kuma in guduwa nayi kamar yanda kuke fada nafi masuyin fatan tsiya! Wllh wasu yan adawa haka suke cewa keke napep Adaidata ya kife da matan sci one kuma ankama maza sunfi a qirga (waliyazubillah)? Wadanda sukaga kokarina suka san uzurina da amfanina da allah ya bani ikon zuwa da wuri nagode sannan duk wanda yace na gudu ko naji tsoro banaso yaimin uzuri ya ko yasan abin da ya dakatar dani ya dau mataki........ *mamaki* hmmm *tunani*........ *cizon yatsa*+*girgida kai*
Posted on: Thu, 30 Jan 2014 22:41:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015