(s5h3) Takaitace Labarai Duniya: Sojoji na ci gaba da hallaka - TopicsExpress



          

(s5h3) Takaitace Labarai Duniya: Sojoji na ci gaba da hallaka ‘yan ta’adda a kasar Siriya. Gidan Talvijin na Kasar Siriya ya watsa labaran cewa a ci gaba da Sojojin kasar keyi na fatattakar ‘yan ta’adda a kasar Sojojin sun hallaka ‘yan ta’adda guda 9 a Hums yayin da suke dauke da wasu bama bamai kan hanyarsu ta zuwa Babu Hud. Har ila yau Sojojin sun tarwatsa wata Tawaggar Motoci dauke da rokokin halbu jirage sama na ‘yan Ta’adda a arewacin kasar. Sojojin sun samu nasarar hana wani yunkuri da ‘yan ta’addar su kayi na kai hari a Asibitin Alkandi dake birnin halab a arewacin kasar sannan sun hallaka ‘yan ta’addan guda 12.
Posted on: Mon, 01 Jul 2013 19:20:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015