ACUCI MAZA WAI SHIMA KWALLIYANE KO MENENE. Matan - TopicsExpress



          

ACUCI MAZA WAI SHIMA KWALLIYANE KO MENENE. Matan yanzu suna amfani da wani abu wai shi acuci maza to ga tambayoyi kamar haka: 1- wai meyasa mata suke sa acuci maza ne? 2- kokaima/kema kina goyon bayan amfani da acuci kuwa? 3-mene riban wannan acuci mazan nan? 4-iyaye da kakan ni sunyi amfani da acuci maza kuwa? 5-ko kintabacewa saurayin ko mijikin ya siyomiki acuci maza kuwa ko yabaki kudin acuci 6-ko kataba siyawa budurwarka ko matarka acuci maza kuwa. . . ??? Nide budurwata batama amfani da acuci maza, bansa ya abun yake ba amma bari de muji daga bakin ko. . . .#admin el-wakili .08036519351
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 06:03:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015