AN HARAMTA MUSULUNCI A KASAR ANGOLA!! !! kamar yadda mafi yawan - TopicsExpress



          

AN HARAMTA MUSULUNCI A KASAR ANGOLA!! !! kamar yadda mafi yawan jaridun kasar ANGOLA da suka fito a JIYA suka rawaito,Kasar Angola ta dauki mummunan matakin haramta addinin Musulunci a kasar, Wannan babban abun tashin hankaline ga dukkan Musulmin Duniya... Domin Ita ce kasa Tilo a Duniya Gaba daya da ta haramta Addinin Musulunci. Jaridun Kasar sun bayyana labarin cike da alfaharin cewa su ne kasa ta farko a tarihin duniya da ta taba daukar irin wannan mataki, sannan kuma gwamnatin kasar ta bada umarnin rushe wasu daga cikin masallatan kasar, yayin da wasu kuma za a rufe su har sai baba-ta-gani. SHUGABAN KASAR ANGOLA (José Eduardo dos Santos) Wanda muka dora Hotonsa A Sama Ya ce wannan shi ne ya kawo karshen Musulmi da Addinin Musulunci a kasar ta Angola. ADDUAH YAA UBANGIJI kaine Me Tsaron Addininka Ka baiwa ADDININKA kariya daga Sharrinsu a kowanne lokaci. YAA UBANGIJI ka warware dukkan wani kulli da Makircin Da Makiyanka Makiyan Addininka Suke Kullawa Masoyanka Masoyan Addininka, YAA UBANGIJI Ka afkar musu da dukkan sharrinsu akansu. Ka tabbatar da mu CIKIN MUSULUNCI (Hanyar gaskiya) komai wuya komai tsanani.
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 21:03:14 +0000

Trending Topics



v class="sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> November 24, 2014. Harrisburg, Pa; Pennsylvanians Restoring

Recently Viewed Topics




© 2015