Assalamu alaikum masoya ANNABI MUHAMMADU SAWW! ina neman afuwan ku - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum masoya ANNABI MUHAMMADU SAWW! ina neman afuwan ku na rashin shigowata wannan bagire tsawon lokaci wannan ya farune saboda wasu hidindimu da suka yawaita da fatan kunyi min afuwa. Ina farin cikin sanar daku masoyana cewa bana ma Allah ya nufa zan sake komawa ziyarar SHUGABA SAWW da aikin Hajji a yanzu haka muna jiran kirane domin na daure kayana cike da farincin zama baquwar MANZON ALLAH SAWW! da fatan zakuyi mana addua da bakunanku masu albarka kuma zaku yafe mana kurakuran da mukayi gareku, sai Allah ya qaddara saduwa cikin ludufin ANNABI SAWW!
Posted on: Tue, 24 Sep 2013 18:14:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015