Aukawa yan,uwa a mafara makiya basuci nasaraba! Tun da misalin - TopicsExpress



          

Aukawa yan,uwa a mafara makiya basuci nasaraba! Tun da misalin karfe 11 Da minti 4na daren jiya ake ta dauki badadi tsakanin yan,uwa da wasu gungun yan,iska da aka tunzara inji malamansu cewa suka hari a cibiyar yan,shi,a dake mafara. Sun aukawa markas da sara da yunkurin konata. To amma da yan,uwa suka samu labarin halinda,ake ciki duk da cewa muna wurin wa,azi take aka tudada zuwa markas. Anyi artabu dasu inda suka raunata yan,uwa mutum hudu. Sun saci kayayyakin yan,uwa. Haka dai akayita wanan gumurzun har gari ya waye. Sun kona shagunan yan,uwa biyu. Asafir yau kuma sun sari wani dan,uwa akai. Kawo rubuta wanan labari komi ya lafa. Domin kuwa jami,an tsaro sunshiga tsakani. Yan,uwa muna barar adu,a awurinku akan Allah ya ruguza wadannan mutanen domin su suka tunzura yan,iska suka dirarma markas dinmu alhali muna wurin wa,azi. Mutanen kuwa sune,Aliyu Musa Hamza Abubakar mai dankeke yakubu mai kaba,ira. Ya Allah ka daukarmasu mataki ka kaskantar dasu ka walakantasu..
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 12:59:01 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015