GA SHARHIN JARIDUN *9JA 1-DAILY TRUST Jama‘a na kwashe yan - TopicsExpress



          

GA SHARHIN JARIDUN *9JA 1-DAILY TRUST Jama‘a na kwashe yan uwansu marasa lafiya daga asibitocin gwamnati, saboda yajin aikin ma‘aikatan lafiyar 9ja*** 2-NATIONAL MIRROW Tsohon ministan FCT (EL-RUFA,I) yace nigeria bata taba yin shugaban da baiyi mata aikin komai ba, kamar JONATHAN*** 3-THE SUN A jahar IMO wani pasto yayiwa budurwasa ciki, bayan ta haihu saiya dauke jaririn ya sayar dashi naira (100,000) da budurwar ta farfado ta tambaye shi, sai yace wai jaririn ya mutu*** 4-VANGUARD Wasu gwamnonin PDP guda 7 masu adawa da PDP suna shirin kafa sabuwar jam,iya a 9ja*** 5-THE NATION Gwamnan jahar TARABA ya dawo gida daga kasar AMERICA bayan yayi wata 10 yana jinya, sai dai har yanzu bai warke ba*** 6-GUARDIAN Shugaban jam,iyar PDP (Alh, Bamanga Tukur) yakai ziyara a jihohin kudu, domin sasanta rikicin da jam,iyar take fama dashi*** 7-PUNCH Wani magidanci yayiwa agolarsa ciki, bayan sunyi shekaru da mahaifiyar ta suna zaman AURE babu haihuwa, kuma anyi anyi a zubar da cikin amma abin ya gagara*** Da fatan kowa ya tashi lafiya“
Posted on: Mon, 26 Aug 2013 08:00:25 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015