Jama,a muma mana ganar ball fa ina jan kunnan duk wani dan madrid - TopicsExpress



          

Jama,a muma mana ganar ball fa ina jan kunnan duk wani dan madrid yayi,ahankali. Ina son duk wanda yake goyan bayan madrid yagayamin daga 2002 izuwa 2014 bayan king cup da laliga guda biyu maye ka dauka bayan wadannan? Daga 2002 zuwa 2005 ankira madrid da suna stercoms duk wani dan madrid yasani kuma duniya tasani ko ba,a yihaka ba. Ku kashe ku dinku,abanza. Haka bara 2013 kuka kare ba komai. Daga dan autan masoya manchester utd,wslm
Posted on: Wed, 05 Mar 2014 21:12:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015