KANASO KA GANE WAYARKA ORIGINAL CE KOKUWA BA ORIGINAL - TopicsExpress



          

KANASO KA GANE WAYARKA ORIGINAL CE KOKUWA BA ORIGINAL BACE? Dafarko danna *#06# Bayan Kadanna wadannan codes din Zakaga wasu Numbobi Guda 15 kamar haka, 43 4 5 6 6 1 0 6 7 8 9 4 3 5 Inkaga numban wajen seven, 7 da eight 8. Ya baka 02 ko 20 Yana nufin wayar bata da kyau, Idan kuma Numban wajen seven da eight ya baka 08 ko 80, Yana nuna cewa wayar taka ba laifi, kirar Germany ne Inkuma Numban seven da eight ya baka 01 ko 10, Yana nunama wayar tana dakyau kuma kirar Finland ne Inkuma Numban ya baka wajen seven da eight ya baka 00 To itace best quality cikin wayoyin kuma kirar France ne, Da hakane muke ba mutane shawara Insunje siyan waya, Su duba don Suga abin da Zasu siya. #yushauba
Posted on: Fri, 12 Jul 2013 23:31:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015