Kafin ka ga biri, biri ya ganka.. Wata rana, wani yaro su na - TopicsExpress



          

Kafin ka ga biri, biri ya ganka.. Wata rana, wani yaro su na cin abinci da shi da babansa a tire (tray) sai ya ga gaban tiren ta wajen babansa da nama, sai yace baba a makaranta ance mana duniya juyawa take kamar haka sai ya kama tiren ya juya wajen naman ta gabansa.. Sai uban ya lura yace ai idan ta juya ba a nan take tsayawa ba sai ta sake juyawa sai shima ya kama kwanon ya juya wajen naman ta wajensa..... Shin waye gwani a wannan labari??
Posted on: Wed, 13 Nov 2013 00:12:29 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015