LABARI NA .Allah mai yaddaso alokacin ina yaro na mallaki wata - TopicsExpress



          

LABARI NA .Allah mai yaddaso alokacin ina yaro na mallaki wata yar karamar mage dalilin sabon da mukayi da wannan mage yasa a wuri guda muke kwana da zaran na samu abinci to zani kirata na bata.Haka muka kasance da ita har ta girma tahaihu suma yayan data haifa suma suka girma arannan da daddare sunfita yawo masu fita farautar dare suka kashe mani su nayi kukan takaici na rashin su.amman yanzu allah ya taimakeni na samu wata magen harta haifa mani yaya 5 nagode allah
Posted on: Wed, 09 Oct 2013 07:18:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015