MASOYA ANNABI KO KUN SAN SAI ALLAH YA BAN LADA BISA AYAR QURANI - TopicsExpress



          

MASOYA ANNABI KO KUN SAN SAI ALLAH YA BAN LADA BISA AYAR QURANI KAN WANNAN MAGANAR DA NA FADA CEWA : ALLAH YA BAR MU DA ANNABI صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلمDA MASOYANSA. صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم ? . . بسم الله الرحمن الرحيم وصلى الله على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه ومن تبعهم بإحسان الى يوم الدين . . السلام عليكم يا أحباب رسوالله صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم SABODA HAKA,NAKE QARA CEWA : YA ALLAH KA BAR MU DA MANZANKA صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم DA DUKKAN MASOYANSA صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم . . A M I N . SAI A NEMI AYAR DA ZA A KAFA HUJJAR DA TA WACCE ZATA SA A SAMI LADA BISA FADIN CEWA ALLAH KA BAR MU DA ANNABI صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم DA MASOYANSA صلى الله عليه وعلى اله وصحبه وسلم . . . - . Ku Nemi Wadannan Shafuqan Na Qasa. Domin Fadin Abinda Ya Shafi Annabi sAww Da MasoyansA. . . . MURYAR MASOYA ANNABI / VOICE OF LOVERS OF PROPHET H/Q ABUJA / LAGOS. . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . . Alqasim Assufiy Alkanawiy Alkwarawiy 2. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . DANDALIN MASOYA ANNABI sAw DAKE AFRICA !. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. •--------------------------------------------------• . . . Allah Ka Tona Asirin Wanda Yake Yiwa BAYIN ALLAH QAGE. . YA ALLAH KA TAIMAKI DUK MAI QOQARI KAN KIRA GA MUSULMAI SU GUJI AQIDAR KAFIRTA MUSULMAI. . . Sai Mu Hadu A GA GABA Insha Allah . . . Annabi SallalLahu Alayhi Waslm Ne DAIDAI ! . . INA BAKU SHAWARA KU NEMI ADDUOIN DA RUBUTA DOMIN KU DINGA YI, ALLAH ZAI TSARE KU DAGA MAQIYA ANNABIN NAN. INSHA ALLAH. . .
Posted on: Sat, 06 Dec 2014 09:03:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015