MY INBOX! TA DAUKI TAKARDAN SAKI. wai mijin ta ne ya rubuta mata - TopicsExpress



          

MY INBOX! TA DAUKI TAKARDAN SAKI. wai mijin ta ne ya rubuta mata takardan saki uku ba tare da ya gaya mata ba. amma bayan ya rubuta,sai ya ajiye a cikin drawer a dakin shi.ita kuma rannan tana share sharen dakin nasa,sai taga wannan takardan,ta kuma karanta. to yanzu ita tace lallai aure ya mutu,shi kuma yace sam bai sake ta ba,tunda ba shi ya bata ba. saqo daga surayyah. to malamai ko menene karantarwar sunnah a game da wannan?
Posted on: Sun, 21 Jul 2013 09:30:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015