NASHIGA TSAKA MAI WUYA NI AISHAT YUSIF Aslm, yan uwana barkanmu - TopicsExpress



          

NASHIGA TSAKA MAI WUYA NI AISHAT YUSIF Aslm, yan uwana barkanmu da yau. Ni dai sunana Aishat, kuma ina xaunane a garin Zaria. Nakasance muna soyayya da wani bawan Allah har yau kusan wata shida kenan. Kullun ni da shi dare kadai ke rabamu, iyayenmu duk sun san muna tare, kwatsam sai ranan nan naganshi da wata karuwa suna hira. Wlh abin ya dameni sosai shiyasa nace bari nashigo wannan Dandali don samun shawara awajen yan uwana musulmai. Shin narabu dashi ko kuma naci gaba da hakuri dashi hakan? lHmmm, dama wlh ance maxa baku da tabbas, sai iya dadin baki... Karku manta kuyi like din page din.. -----> Labarin Rayuwata Admin ==> Hafsat A.A
Posted on: Mon, 19 Aug 2013 08:25:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015