#TSAKA MAI WUYA IMRAN #KASHI NA 1 A yaune da misalin karfe 4:30 - TopicsExpress



          

#TSAKA MAI WUYA IMRAN #KASHI NA 1 A yaune da misalin karfe 4:30 na yamma ina kwance hajaran majaran ina ta faman nishi akan gadon karana ina ta juyi gami da nishi saboda kishi da yunwa daya kamani ina cikin wannan haline sai naga plss cll me i love da sabuwar number a wayana sai na duba sosai naga ban ta6a ganin wannan lambaba a duniya saboda lambobin guda biyarne kacal akaimin plss cll me dashi nayi try ta shiga sai taki shiga ina cikin hakanne sai naga hallau an bugomin waya tana ringi ban daukaba saboda fargaba da jimami har ta katse ban daukaba ina ta nazari ko wannan number daga inane sai nayi tunanin ko company na wayarne suka kirani ashe ba hakaba ina zaune ina kallan wayar nasa a gabana sai aka kara bugowa ta fara ringi tana farawa sai na dauka ina daukawa sai naji ancemin:.............::Haba Imran ko bazakadau wayanaba ne nasan zaka sha mamaki gami da tsoro amma karkaji komai assalima bara kaji...........????? WANDA YAYI SHIDIMAR TSARA LABARIN ZUWA GAREKU SHINE [[260215934117787]] MASOYAN [[f9.heart]] [[f9.CHI]] [[f9.CHM]] [[f9.CHR]] [[f9.CHA]] [[f9.CHN]] [[f9.CHM]] [[f9.CHU]] [[f9.CHS]] [[f9.CHA]] [[f9.CHJ]] [[f9.CHA]] [[f9.CHH]] [[f9.CHU]] [[f9.CHN]] WATO Youngest Admin [[NIGERIA]] [[f9.heart]] ....LIKITAN MASOYA [[f9.heart]] ....IMRAN [[f9.heart]] ....MUSA [[f9.heart]] [[f9.heart]] [[f9.heart]] [[f9.heart]] [[f9.heart]] [[f9.heart]] [[f9.heart]] ♥♥♥ ♥………………….♥…♥ ……….♥………….♥………… …………..♥…..♥………… ……. . ……………….♥………………… ♥ …………….♥……♥…………. . . …………..♥………….♥…. …………. . ……….. . ………. . ………♥ ………♥ ………. . ………….. . ………………. . …………………….. . …………………………. . ……………………………♥ ……………………………♥ …………………………♥ ……………………. . ………………♥ …………. . ….. . …♥ .♥………………………..♥… . ♥……………………..♥……… .. .♥………………….♥………… …. ..♥……………….♥………… ……♥ …♥………………………………♥ …..♥……2go username Imranmusa……………………. . ……..♥……………………. ………..♥………………. …………..♥………….. ………………♥……. …………………♥.. ………………….. [[260228620783185]] ALL MY FANS
Posted on: Wed, 14 Aug 2013 12:59:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015