!!! TSOKANA !!! TSOKANA !!! * * * * * * * * * * SARKIN - TopicsExpress



          

!!! TSOKANA !!! TSOKANA !!! * * * * * * * * * * SARKIN KWADAYI Wani mutum ne bashida aiki kullum sai dai in yaji ana biki, yaje ya kwashi gara, ya cika tumbinsa, wata,rana yaje wajen wani biki sai aka kawo TUWO da miya mai lafiya* Gogan naku ya cika wani katon kwano shi kadai yayi ta lodawa, kamar yadda ya saba, saida ya cika cikinsa tam tam, sai kuma aka fara fitowa da shinkafa da naman kaji* Ai gogna naku bakin ciki kamar ya mutu, can sai wata dabara tazo masa, ya dauki buta ya zagaya kamar zaiyi fitsari, sai yasa hanunsa abaki yayita amai har saida ya amar da tuwonda yaci, sannan ya fito* Wai dan yaci shinkafa da naman kaji, aiyana fitowa kawai sai yaga an gama cinye komai a wajen, sai ya fara kuka wato yayi 2 babu.....!!! Wannan mutumin daga ina ya fito wace JAHA wane GARI ko YARE #HeHeHeHeHeHeHeHeHeHeHe
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 16:33:36 +0000

Trending Topics



of
Ne işsizlik, ne yükselen enflasyon, ne petrol/usd

Recently Viewed Topics




© 2015