UMAR ABDUL-AZIZ BABA (FADAR BEGE) KAFIN RASUWARSHI Cikin wata - TopicsExpress



          

UMAR ABDUL-AZIZ BABA (FADAR BEGE) KAFIN RASUWARSHI Cikin wata Qasidarshi da yake cewa; Zuciyata tana kuka kuma ga hawaye idanuna ina ta shauki yau nine a gidan Muhammadu Maaiki na... Allah-Allah nake inga nazo gun Muhammadu Maaikin mu, dan uwa kallemu ka ganmu gamunan babu me qunci, mun taho ga Rasulullahi wanda shine cikar yanci, mudakata ku mukama Mahmudu Musdafa daha sassauci arziqinka Rasulullahi dole ne daha sai anci. Amshi; Musdafa Manzon Allah daha ya zarce komai na ziyarci Maaiki Annabi daha yayimun komai. Ya Allah ka juya baitukannan acikin kabarinsa. Ya Allah kasanyashi cikin masu cin arziqin Rasulullahi (S.A.W). Ya Allah karka sanyashi cikin qunci.
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 05:57:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015