¤♥♥ WLLHI NI BILKISU DA INADA MAKAMAN YAKI KAF SAINA YAKI - TopicsExpress



          

¤♥♥ WLLHI NI BILKISU DA INADA MAKAMAN YAKI KAF SAINA YAKI SAMARIN NIGERIA¤♥♥ ---> badan komai ba sai don kwatan yancin mu yan mata ---> zansa takobi ne na sare kayuwan samarin ADAMAWA dana ABUJA harma dana ABIA ---> Nasa mashi na soke cikin duk wasu samari dake BAUCHI da BORNO tare dana BENUE ko kusa bazan kyale na BAYELSA ba ---> nasa wuka na farke cikin na CROSS RIVERS dana DELTA ---> Zan tarwatsa kan duk wasu samarin dake GOMBE da majaujawar dake hannuna ---> zanyi wa na JIGAWA afuwa saboda saurayi guda daya --->nayi amfani da karfina na murde kayuwan samarin KANO dana KATSINA ko kusa bazan kyale na KEBBI ba ---> nasa gatari na raba gangar jikin samarin NIGER harma dana NASSARAWA na kuma tsallaka na hada dana OSUN harma dana OGUN --->na karya kasusuwan na PLATEAU tare da RIVERS gamida na SOKOTO harma dana TARABA --->nasa motar yaki na tattake duk wasu samarin dake YOBE wallahi bazan bar na ZAMFARA ba saboda duk wasu samari MAYAUDARA NE kuma MACUTA NE haka kuma....... Muje zuwaa TAHIR M TAHIR MTAHIR69@2go
Posted on: Sat, 21 Sep 2013 08:46:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015