Wata budurwa a Kano ta cinnawa kanta wuta, sakamakon kafe - TopicsExpress



          

Wata budurwa a Kano ta cinnawa kanta wuta, sakamakon kafe wa da iyayenta suka yi akan sai ta maimaitata aji shida na Islamiyya tunda bata ci jarabawa ba, inda ita kuwa ta cije akan lallai ba za ta maimaita ba, Ana cikin haka ne kawai sai aka ji kururuwar wannan budurwa, bayan da ta yi wa kanta wanka da kananzir gami da kyartawa kanta wuta ta kama gadan-gadan, Ta yi wannan danyen aiki ne tana sanye da doguwar rigar nan da ake cewa (Afterdress) wanda hakan ya sanya kunar ta munana a gareta. An dai garzaya da ita asibita inda take karbar Magani bayan fiye da rabin jikinta ya kone. Allah ya rabamu da sharrin zuciya
Posted on: Fri, 18 Oct 2013 05:12:39 +0000

Trending Topics



ding-YTD-loss-to-topic-479302575479111">MSCI South East Asia Index fell 2.3% yday, extending YTD loss to
Dear Mr Nelson Mandela, thank you for what you did for our country
Monday 6 October 2014 Episode 6026 Josh hasnt heard from Andy
Mohon maaf Admin jika kurang berkenan, silahkan bagi yang

Recently Viewed Topics




© 2015