ZAKZAKIY NA ZARIA YA HANA WANI MUSULUNTA!!! Wani bawan Allah - TopicsExpress



          

ZAKZAKIY NA ZARIA YA HANA WANI MUSULUNTA!!! Wani bawan Allah Kirista kuma babba akiristanci yaje wajen Kartagin Yan shi,ah Zakzakiy yana son ya bar kafirci ya dawo MUSULUNCI, malam budar baki Zakzakiy sai yace: " KADA KA SAKE KA MUSULUNTA, AHIR DINKA DA MUSULUNCI, IDAN KA MUSULUNTA ZAKA SHA WAHALA" Na rantse da Allah wanda abin ya faru akansa kirista din shine yazo masallacinmu yake fada wallahi wallahi Tallahi. Amma da yake Allah ya nufeshi da musulunta bai hakura ba sai yaje wani wajen ya musulunta bayan wani lokaci yanzu haka sunansa ABUBAKAR. Hakika mu da mukasan waye zakzakiy bama shakkar wannan zance domin akidarsa ta shi,ah kishiya ce ga musulunci rusa musulunci take. Wallahi wannan labari gaskiya ne, na rantse da Allah wallah, idan karya nake Allah yayi magani na ya tona min asiri. Mu kuma bama takiyyah balle ace ita nayi
Posted on: Sun, 29 Sep 2013 20:47:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015