Zauren Fiqhu wrote: QALUBALENKU MASU QIRKIRAR LABARI( Yan Akpos - TopicsExpress



          

Zauren Fiqhu wrote: QALUBALENKU MASU QIRKIRAR LABARI( Yan Akpos stories)!! ************************************ Manzon Allah (saww) yace: HALLAKA ta tabbata abisa mutumin da yake (Qirkirar) Labari yake gaya ma mutane, Domin suyi dariya... HALLAKA ta tabbata gareshi!! Hallaka ta tabbata agareshi!! Wannan hadisi ne mai Qarfi. Aduba sunanut Tirmidhy, hadisi mai lamba: 2,315. ABU DAWUD, hadisi mai lamba: 4,990. Don haka masu kirkirar JOKES sannan su sanya a update dinsu, da kuma masu Kirkirar pages na batsa da kuma barkwancin Qarya da soki burutsu, sai ku tuba ku dena.. Idan kunne yaji, gangan jiki ya tsira..
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 12:34:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015