Ziyarar yan uwa daga Nigeria Haramin Imam Hussaini[AS] cikin - TopicsExpress



          

Ziyarar yan uwa daga Nigeria Haramin Imam Hussaini[AS] cikin hotuna Tun kafin Sallah babba ne wasu yan uwa suka hada tawaga suka tafi ziyarar wurare masu tsarki a Iraqi da Iran, karkashin jagorancin Kamfanin SAMHAZ mai shiryawa da gudanar da ziyarori zuwa wurare masu tsarki hade da ziyarar Hajj da Umra wanda Sayyid Muhammad Zakzaky ke shugaban ta Daga cikin wuraren da wadanan tawaga suka ziyarta akwai birnin karbala inda suka jziyarci Haramin Imam Hussaini[AS]. A lokacin ziyarar ta su a Karbala sun sami tarba ta musamman kuma mun sami wasu daga cikin hotunan da aka dauka a lokacin wannan tarba. A sha kallo lafiya:
Posted on: Wed, 15 Oct 2014 21:04:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015