wata Budurwa ce Take Gayawa Saurayinta Cewa bataci Jamb Ba Se - TopicsExpress



          

wata Budurwa ce Take Gayawa Saurayinta Cewa bataci Jamb Ba Se mutunka Yace: Kash nikuwa Kinga alokacinda nake University Jamb Ne Course din Da nafi iyawa Budurwa: Kai-kai-kai Ita Jamb Din? Saurayi: qwarai Kuwa kusan Kowace Semester 100 over 100 Nake ci Na Jarabawar Course din Jam Amma Saidai Akwai wata Samestar danaci 80 over hundread Ko ma Alokacin Dan Banyi Karatu da Kyau bane Budurwa: jamb Fa enterance Exam Ne ta zuwa University Saurayi: Oh Na manta Kowace Makaranta Danata Tsari Nikuwa Kinga kofa {gate} din Makarantar Mu Shiga free Ne ko Secuirity babu Bale ma Wata entrance Exam Budurwa: lahauwla wala Quwat Saurayi: me? Budurwa: bakomai inadai Jin Tausayinka ne kawai Saurayi: Uhumm Dan Nace Ba Matakan Tsaro Makarantar mu? YO aikuwa Har nagama Makaranta Baa abunda yafaru Dani Nasharri Se Dai Alheri Dan kuwa Ni nayi na daya A Final Exam Din Mu
Posted on: Fri, 02 Aug 2013 19:21:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015