ALHAMDULILLAHI,,,,wannan a kujerar ISLAM - TopicsExpress



          

ALHAMDULILLAHI,,,,wannan a kujerar ISLAM kenan,,,,ALHAMDULILLAHI,,,,,,,wannan a kujerar IMANkenan ,,,,ALHAMDULILLAHI,,,,wannan kuma a kujerar qarshe kenan,,,,watoIHSAN,,,,,Maqaamatuddini thalatha,,,,,,Musluncin kaf a haka yake tafiya,,,,,Misalin wanda ke kujerar ISLAM,,,ai kwatankwacin dan Primary ne a ilmin zamani,Idan an daddaga karatu an dauki darussa irin na ajin Islam(primary) ai ba shi kenan kuma karatu ya qare ba,,,,daga nan sai ajin Iman(secondary) kenan,,,bayan anci takarda,,,an qoqu,,,Ilimin Imani ya samu,,,,,Karatun nan ma ba qarewa yayi ba, sai ajin Ihsani(university) kenan,,,,nan ne qololuwar aji,,,,nan ake yaye dalibai masu digirin farko da masu digiri biyu da daktoci,,,,qurewa a samu farfesoshi,,,,,,Idan ba a haka ka fahimci muslunci ba,,,,,da sauranka,,,,,domin kullun ka dinga qaryata jamaa kenan, ga dan banzan gardama da jayayya,,,,Kana primary aji uku da dora jayayya da dan jamia,,,,,Kwatakwatan ka baka wuce ajin Islam ba , kai ne qarya da gangan,,cin naman jamaa,sace sace,zinace zinace,cin amana , sa6a alkawari,,,,dss,,,,wannan duk za a iya samun musulmi yana aikatasu,,,,Aah ba haka abin yake ba a gurin Mumini,,,shi ya zamto mai kiyaye wadancan ,,,,laifuka gwargwado,,,,,da zaran tafiya ta kai za ai masa promotion zuwa kujerar Ihsani,,,,,kujerar An tabudallaha ka annaka tarahu fa inlam takun tarahu fa innahu yaraakasai ya zama duk motsi da juyinsa yana sane da cewar Allah na kallon sa,,,,a wannan matsayin ne akewa Allah cikakkiyar bauta,,,,Khalisan,,,lahu,,,Laa shariyka lahu,,,nan ne dukkan ayyuka ake nufin Allah dasu(kyawawa),,,,,,Wannan fa shine matakin da Yan dareequ suke kai,,,,Billahil azeem !!!,,,,,,Amma daya ke dama kowa da ajinsa ba dole ne a fahinta a kuma sallama ba,,,,,da dai kowa zai tsaya a matsayinsa,,,kuma ya fahimci matsayin nasa da an sami Maslaha wallahi,,,,,ALHAMDULILLAHI !!!!,,,,fatiha da salatul fatihi,,,,
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 16:58:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015