ASHE MUTANEN BORNO STATE BASUDA HANKALI? Wanda Duk yache a - TopicsExpress



          

ASHE MUTANEN BORNO STATE BASUDA HANKALI? Wanda Duk yache a Nigeria democradiyya (democracy) mukeyi to bayama da hankali. Kuma inda zakagane chewa Mutanen kasannan basu da hankali, tunda aka fara rikichin Boko Haram duk duniyan binchike da akayi, Daga kan committee har panel of enquiries 100% yanuna abisa shaidu ingatattu chewa tsohon Gwaunan Borno state Sen. Ali Madu Sharif (SAS) shine keda hannu dumu-dumu awajen hassasa wutan Boko Haram. To amma abinda zaibaka mamaki shine Airport Na Maiduguri da aka kulle watanni dasuka wuche, Federal Government tabada sanarwa chewa takulleshine bisa matakan tsaro. To awayewan garin jiya anbudema Sen. Ali Madu Sharif (SAS) jirgin sama yasauka a airport din jiya batareda sanarwan bude filin jirginba saboda dalili guda, shine SAS yache zaiyi announcing komawansa jamiyyan PDP. To Inda zaka gane chewa 95% Na mutanen Borno State dabbobine Kuma, aladune (pigs) kuma akwai hauka atattaredasu, ai suntashi sunje filin jirgin sukayi taro maiyawan gaske wurin tarbon SAS. Wannan wani Irin Democracy akeyi? Duk duniya babu irin tsarin mulkin Nigeria. Shidai nadaya Ba democracy bane. Gashidai hauka-hauka, sata-sata, Fashi -fashi (robery).
Posted on: Tue, 15 Jul 2014 04:47:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015