!!!AURE KO WAHALA!!! Koda abokaina suka rakani dakin amaryata - TopicsExpress



          

!!!AURE KO WAHALA!!! Koda abokaina suka rakani dakin amaryata suka gama yan nasihohin su,suka watse aka barni dagani sai matata, Tun daga ranar na fara ganin masifu kala da kala dan kuwa na ce AURE KO WAHALA, dan uwa/yar uwa matata ta kasance [mishirika]dan kuwa ta maida gidan malaman tsubbu kamar gidan su ta magance ni dan kuwa ko kara tasa ban iya tsallakawa,duk na rame na fita hayya cina, ko mai ya jayyo man haka OHO!amsar da nafara bakaina kenan,amman iya sani na dai akan matsalar auran nan shine:-bayadda mahaifina da mahaifiyata basu yiba akan kan na auri MAIRO amman na share maganarsu na aureta dangina da abokaina harda kawunnai na sunyi ALLAH wadaran wanga aure danayi, Nidai banga wanda yayi murna da aure na ba,to ina ganin ko haka ne ya janyo man wahala nake ganin AURE KO WAHALA ko kuma mine ne OHO!nakara ce ma kaina@yan uwa ka/ki daure ka/ki bi shawarar iyayanka wajan yin auran ka/ki. Dan kuwa bin shawarar su ke sa ka/ki kira AURE KO DADI na barwa Allah komai Jirgi na masoya
Posted on: Sun, 27 Oct 2013 18:05:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015