Albishirin ku maabotan kallan fina finan Kannywood, an bude wani - TopicsExpress



          

Albishirin ku maabotan kallan fina finan Kannywood, an bude wani sabon social network wacce jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta bude kwanakin baya, me suna Dandalina, anan kuna iya samun daman kuyi magana da Jarumai da Mawakan Kannywood industry, har ku iya tambayansu abubuwa game da fina finai ko wakokinsu. Kuna ma iya hada app. din da #Facebook ko #Twitter ko #Instagram . Maza ku gar zaya ku bude account dinku yanzu a dandalina
Posted on: Wed, 26 Feb 2014 12:39:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015