Assalamu Alaikum yen uwa ahlus sunnah. Takaitaccen bayani akan - TopicsExpress



          

Assalamu Alaikum yen uwa ahlus sunnah. Takaitaccen bayani akan seminer na jahar adamawa wanda aka gabatar a garin hong. Rana ta biyu (DAY TWO) TAKARDA TA FARKO MAI TAKEN :SHUGABANCI A MUSULUNCI MALAMI MAI GABATARWA: SHAIKH HAMID AHMAD HAMMAD. MAI TAALIKI: SHAIKH MUKTAR DAYYIB. SHUGABAN ZAMA: USTAZ ALI MAMMAN SHUAIBU. Summary: shaikh hamid ahmad yayi dogon bayani mai xurfi akan shugabanci,waye shugaba,meye aikin shugaba,yadda ake zaban shugaba,lokacin da ake zaban shugaba,cancantan shugaba,su waye mabiyansa?ya ake cire shugaba?meke jawo a cire shugaba?wani hanyoyi akebi a cire shugaba, da sauransu,bayan nan sai mallam Muktar dayyib yayi taaliki da karin haske. TAKARDA TA BIYU MAI TAKEN: GUDUNMAWAR SUNNAH GA KIWON LAFIYA WANDA YA GABATAR: DR. MUSA YUSUF GOMBE. MAI TAALIKI: MUHAMMAD CHUBADO MUBI. SHUGABAN ZAMA: DR ARABI UMAR. Mai gabatarwa yayi bayani akan muhimmancin axumi da sallah ga kiwon lafiya.dakuma bayanai kan wasu cututtuka. INDA DAGA KARSHE AKAYI JAWABAN RUFE SEMINER DAGA MALAMAI DA SHUWAGABANNI,SANNAN AKAYI ADDUAN TASHI. DAFATAN ALLAH YASA AYI AIKI DA ABINDA AKA KOYA YAKUMA NUNA MANA WATA SHEKARA LAPIYA.
Posted on: Sun, 27 Oct 2013 19:43:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015