BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA TSOHON SHUGABAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR - TopicsExpress



          

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA TSOHON SHUGABAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KADUNA ALH MU,AZU GANGARA.yakamata ka rungumi kaddara a matsayinka na musulmi ka hakura kabar maganar shugabancin majalisa tunda shike yan uwanka sunce bakada kwarewa wajen aiki,kuma ina baka shawara da kaje kanemi gafarar mai girma gwamna ramalan yero game da kage da karya dakake yimashi cewa shine yasa aka tsige ka,kuma tunda shike kakai magana kotu ai kaga bai kamata kayi ta surutai ba wanda babu gaira babu dalili,DAGA AMINA WAZIRI ZARIA
Posted on: Fri, 27 Sep 2013 21:53:14 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015