Biyayya ga Allah da maaikinsa shine hanyar tsira. Yaa Allah kasa - TopicsExpress



          

Biyayya ga Allah da maaikinsa shine hanyar tsira. Yaa Allah kasa mu zamto masu biyayya a gareka tare da bin sunnar annabin mu muhammad (s.a.w), domin mu sami rabauta da aljannah wadda nishadi baya yankewa, ba janye tallafi, ba tashin hankali, ba mutuwa, ba tsufa, ba hassada, ba gajiya, ba tsoro sannan ga abinda zuciya bata taba tunani ba, ido bai taba gani ba, kunne bai taba ji ba, harshe bai taba dandanawa ba, jiki bai taba tabawa ba. Wayyo kaidai bari Allah yasa mu sami rabon duniya da lahira ameeen.
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 01:36:25 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015