Bomb Again @ College of Islamic and Legal Studies Kano. Bomb ya - TopicsExpress



          

Bomb Again @ College of Islamic and Legal Studies Kano. Bomb ya fashe kuma. A Kano I wander why always kano dis time around ? ------------------------- A female suicide bomber Wednesday blew herself up at Kano Polytechnic while students were checking their results in the school. An samu fashewar wani abu da ake zaton bam ne a makarantar koyon harkokin sharia a jihar Kano. Kawo yanzu babu cikakken bayani game da yawan wadanda abin ya shafa da kuma girman barnar da hakan ya haifar a Aminu Kano College Of Islamic Studies. Hakan na zuwa ne kwanaki biyu bayan da wasu mata yan kunar bakin wake suka hallaka mutane da dama a wasu hare-hare a jihar ta Kano. Jihar Kano. Kai jamaa kuna gani fa abinda ke faruwa fa ?
Posted on: Wed, 30 Jul 2014 14:51:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015