Daga naku dr.Safiyan m umar. Ina muku barka da warhaka. - TopicsExpress



          

Daga naku dr.Safiyan m umar. Ina muku barka da warhaka. Jiyane mukakaje interveiw na neman kujenan preresdent na gossa. Ni da abdulqadir watau guru. Nine first din shiga. Aka fara dani. Tambaya sune. Menene sunan shugaban kasa. Nace good luck. Sukace toh .Wai hiv/aids kan yana da magani kuwa? Nace eh har yanxu likata basu gama tantancewa ba. Sukace. Toh mai hiv/aids yana warkewa?.Nace nima bansaniba. Sai suka naje nagama na pito zan wuce sai guru yace ya mai amsa bani nima. Sai na cemasa no1. Good luck no2 haryanzu likitoti basu tantancewa ba. No3. Bansaniba. Sai na wuce. Dagashigansa. Kunsan inda xa.ayimaka interveiw xa.a para tambayanka sunanka. sai aka ce mai sunan malamin. guru kuma da karpin murya akan yasan amsa sai yapara da cewa. good luck. akace ko kanada hankali kuwa? ya tunu amsa no2. sai yace har yanxu likitoti basu gama tantancewa ba. sai kace kasan mai kake yi kuwa? yace nima bansaniba sai akace yatashi ya pita.
Posted on: Sat, 16 Nov 2013 21:50:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015