GLO USERS: Nasan wasu dayawa basuyi nasarar fara aiki da glo - TopicsExpress



          

GLO USERS: Nasan wasu dayawa basuyi nasarar fara aiki da glo tweak ba. Glo yana da wata matsala gaskia ta yadda xakaga ba kowannene yake yin browsing ba. Kafin kafara browsing dashi to katura INTERNET xuwa 1234. Sannan kuma kasa masa kudi kafin gwadayin na free din, dan suna da wata matsala guda daya idan kadade bakasa kudi ba to xasu hanakayin komai hatta yin Browsing din. Dan haka glo tweak yana aiki very WELL! Nafi watanni ina aiki da Glo! Nabada glo tweak kusan kala biyu kuma kowanne yana aiki dan yanxuma dashi nake amfani! Asha Ruwa Lafia! (→→→™ A.I.A)
Posted on: Sun, 28 Jul 2013 17:14:05 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015